Ɓangaren yanzu model
Darasi Falalan Makkah Almukarramah da Masallacin Harami
Ababen da darasin ya ƙunsa
manufofi
Count Wani dalibiku kammala wannan darasin
Abdullahi Ɗan Adiy Ɗan Alhamra Allah Ya kara mishi yarda yace: Naga Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana tsaye a Alhazurah (Sunan wani wuri ne a garin Makkah) sai yace: Na rantse da Allah lalle ke ce mafi alherin ƙasar Allah, kuma ke ce mafi soyuwan ƙasar Allah zuwa ga Allah, kuma ba don an fitar dani daga gare ki ba da ban fita ba" (Attirmizi: 3925), a cikin wata riwaya kuma: "kuma ke ce mafi soyuwan ƙasar Allah a gare ni" (Ibnu Majah: 3108).
2. Lalle ita haramin Allah ne
Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yace: "Lalle Makkah Allah ne Ya haramta ta ba mutane ba, saboda haka baya halatta ga mutumin da yayi imani da Allah da ranan ƙarshe da ya zubar da jini a cikinta, kuma kada ya sare wata bishiya a cikinta" (Bukhari: 104, Muslim: 1354).
Babban sahabi Abu Zarril gifari Allah Ya kara mishi yarda yace: Ya Manzon Allah! Wana masallaci ne aka fara ginawa a doron ƙasa? sai yace: «Masallacin Harami» nace: sai wanne? yace: «Masallacin ƙudus» sai nace: Shekara nawa a tsakanin su? yace: «Shekaru arba'in, amma kuma duk wurinda sallah ta riske ka toh kayi sallah domin wurin masallaci ne» (Bukhari: 3366, Muslim: 520).
2. A cikinta akwai Ka'abah mai darajah:
3. Ana ruɓanya ladan salloli a cikinta:
4. Allah Ya farlanta hajjin ɗakinShi mai alfarma ga wanda ya samu ikon tafarki zuwa gare shi:
Falalan Makkah Almukarramah: Wannan tsarkakakken gari yanada matsayi mai girman gaske da falala masu yawa, daga cikinsu akwai: