Tsarki
Sallah ita ce rukunin musulmi na biyu bayan kalmomin shahada guda biyu, a yayin da sallar mutum ta kasance ba zata inganta ba sai da tsarki, sai ya zamto wajibi akan mutum ya fara koyan tsarki domin sallarshi ta inganta.