Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Shaidawa guda biyu (Al-Shahadatani)

Musulunci ya sanya kalmar tauhidi La'ilaha illal lahu a matsayi mai girman gaske; Domin ita ce farkon abunda yake wajibi akan musulmi, saboda haka duk wanda ya buƙaci shiga musulunci dole ne ya ƙudurta ta ya kuma furuta ta. kuma duk wanda ya faɗeta yana mai sakankacewa da ita, yana mai neman yardan Allah da ita, zata kasance sababin tsiranshi daga wuta kamar yadda Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yace:  "Lalle Allah Ya haramtawa wuta duk wanda yace la'ilaha illallahu yana mai neman yardan Allah da ita" [Bukhari: 415]. 

Darrusa

Shaidawa babu abun bautawa da gaskiya sai Allah
Sanin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi
Shaidawa lalle Annabi Muhammadu Manzon Allah ne