Alkur'ani Mai Girma
Manufan waɗannan maudu'an shi ne yadda mai karatu zai kasance yana da ikon tasawwurin haƙiƙanin Alkur'ani mai girma da falalarshi, kuma yasan hukunce-hukuncen shi da laddubanshi da kuma yadda aka fassara kalmominshi.