Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Azumi

Azumin ramadan shi ne rukuni na huɗu daga cikin rukunnan musulunci, kuma azumi ibada ne mai girman gaske, Allah Ya farlantawa musulmai kamar yadda ya farlantawa Al-ummun da suke shuɗe domin samun tsoron Allah wanda shi ne mabuɗin dukkanin alheri. 

Darrusa

Azumin watan Ramadan
Ababen da suke lalata Azumi
Su Waye Allah Yayiwa Rangwamen Shan Azumi?
Azumin Nafila
Eidin sallar azumi da Eidin sallan Laiha