Ka ci gaba da karatu

Muna maraba da kai

Dandalin Taa yana ƙoƙarin samar da sabon salon koyan ilimomin Addinin Musulunci, ta hanyar amfani da kayan aikin fasahar zamani a cikin sauƙi kuma mai ƙayatarwa wanda ya dace da mutane masu shekaru daban-daban.

Dandalin Taa yana gabatar da wata hanya mai ma'amala da kuma gasa domin koyon ilimin addinin musulunci a ɓangarorin shi daban-daban, wanda hakan zai sa neman ilimi ya zamto abin jin daɗi.

190,407

Ɗalibi mai rajista

22,814,042

Mai amfana

195

Ƙasa

1,732

Shafin koyon karatu

Manya-manyan maudu'ai

6

Dangane da dandalin

  • Kayi zaɓi maudu'an da kake buƙata kuma ka fara karatunka nan take
  • Zaka iya kammala kowana darasi a cikin kasa da minti biyar
  • Ka gwada masaniyarka ta addini a ɓangarori daban-daban
  • Ka tara maki da lambobin yabo domin kayi gasa da wasu masu karatun

Daga Abu Huraira Allah Ya ƙara mishi yarda lalle Manzon Allah (S. A. W) yace: (Duk wanda ya shiga wani tafarki domin neman ilimi, Allah Zai sauƙaƙa mishi hanyar shiga Aljannah