Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Sallah

Sallah ita ce ginshiƙin addini kuma ita ce abunda ake so a fara koya daga cikin ibadu, domin ita ce rukuni na biyu a cikin addini bayan kalmomin shahada; Kuma musuluncin mutum baya cika sai da tsayar da ita. 

Darrusa

Ma'anar Sallah da falalarta
Sharruɗan Sallah Da Hukunce-hukuncenta
Siffar Sallah
Ma'anar Suratul Fatiha
Rukunnan sallah da farillolinta, da ababen dake ɓata ta da ababen ƙi a cikinta
Salloli Mustahabbai
Lokutan da aka hana sallar nafila a cikinsu
Sallar Jama'a
Ƙiran Sallah
Natsuwa a cikin sallah
Sallar Jumma'a
Sallar mara lafiya da na matafiyi

Ababen gani da ido