Darasi na gaba
Zakkah: Haƙiƙaninta Da Manufofinta
Zakkah ita ce rukuni na uku daga cikin rukunnan musulunci. A cikin wannan darasin zaka san haƙiƙaninta da manufofinta, da kuma hikimar shar'anta ta.