Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Imani

Dukkanin saƙonnin Annabawa zuwa mutanensu sunyi ittifaki akan bautawa Allah Shi kaɗai ba tare da wani abokin tarayya ba, da kuma kafurcewa duk wani abun bauta koma bayan Allah, kuma wannan shi ne haƙiƙanin ma'anar kalmar tauhidi wacce da ita ne kawai mutum yake shiga cikin addinin Allah. 

Darrusa

Imani Da Samuwar Allah
Imani da cewa Allah Shi ne Ubangiji:
Imani Da Kasancewan Allah Abun Bauta (Uluhiyyah)
Imani Da Sunayen Allah Da Kuma SiffofinShi
Yaƙan Tsafi Da Camfe-camfe:
Imani Da Mala'iku
Imani Da litattafai
Imani Da Manzanni
Imani Da Annabi Muhammadu Tsira Da Amincin Allah Su Tabbata A Gare Shi
Imani Da Ranar Ƙarshe
Imani Da Ƙaddara
Ta Yaya Mutum Zai Shiga Musulunci