Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Annoba Da Cututtuka

Jarrabawa da annoba suna daga cikin ƙaddarorin Allah Ta'ala waɗanda suke sauƙa akan mutane, musulminsu da kafuransu, sai dai yanayin musulmi a cikin jarrabawa ba kaman na waninshi ba ne, domin shi zai mu'amalance ta ne da abin da Ubangijinshi ya umarce shi da shi na daga haƙuri da kuma amfani da sabbuban shari'a wajen kore ta gabanin faruwanta da neman waraka daga gare ta idan ta same shi. 

Darrusa

Annoba Wa'azi ne da Izina
Mu'amalan mumini tare da Annoba
Garkuwan shari'a:
Hukunce-hukuncen da suka shafi Annoba