Hajji
Hajji shi ne rukuni na biyar daga cikin rukunnan musulunci, kuma ya wajaba ne akan musulmi baligi wanda yake da ikon zuwa sau ɗaya a rayuwarshi.