Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Hukunce hukuncen lokacin Hunturu

Musulunci addini ne cikakke, kuma yana son dukkan rayuwa ta zama rayuwar da ke da alaƙa da Allah Mahaliccinta cikin manufofinta, da ayyukanta, da mahanganta. Don haka mumini a kowane lokaci yana da wata nau'in ibada da take kai shi ga haka. Lokacin hunturu kuma yanayi ne da ba a rasa hukunce-hukuncen shari'a da suka shafi batutuwa da dama a cikinshi, kamar tsarki, sallah, tufafi, ruwan sama, da sauransu. In sha Allahu zamu tattauna wasu hukunce-hukuncensa a cikin wannan ɓangaren.

Darrusa

Ababe masu ƙara imani tattare da lokacin hunturu
Hunturu da tsarki
Hunturu da Sallah da kuma Azumi
Gamammun hukunce-hukuncen waɗanda suke yawaita a lokacin hunturu