Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Zakkah

Zakkah ita ce rukuni na uku daga cikin rukunnan musulunci, kuma ita wajibi ne na dukiya wanda Allah Ya farlanta wa masu kuɗi domin su baiwa talakawa da mabuƙata da wasunsu na daga waɗanda suka cancanci wani kashi na musamman daga dukiyarsu domin magance matsalolinsu. 

Darrusa

Zakkah: Haƙiƙaninta Da Manufofinta
Dukiyoyin da zakkah suka wajaba a cikinsu