Ɓangaren yanzu model
Darasi Rukunnan sallah da farillolinta, da ababen dake ɓata ta da ababen ƙi a cikinta
Ababen da darasin ya ƙunsa
manufofi
Count Wani dalibiku kammala wannan darasin
Rukunnan sallah
Rukunnan sallah
Ababen da suke wajibi a cikin sallah
Ababen da suke wajibi a cikin sallah
Waɗannan ababen da suke wajibi a cikin sallan, suna faɗuwa da mantuwa, kuma sujjadar rabkanwa tana gyara su
Duk wani abunda ba rukunin sallah ko abunda yake wajibi a cikinta ba na daga zantuka da ayyukan da suka zo a cikin siffar sallah, to sunnah ce wacce take kammala sallah ya kamata a kiyaye ta, amma kuma sallah bata lalacewa da barinta.
Kuma su sujjada ne guda biyu waɗanda Allah Ya shar'anta su domin gyara tawayar da ake samu a cikin sallah.
Yaushe ne ake yin sujjadar rabkanwa?
Sujjadar rabkanwa tana da lokaci guda biyu, kuma ya halatta da mutum ya yisu a lokacin da yaga dama:
Ababen da suke ɓata sallah
Ababen da suke ɓata sallah
Ababen da ba a so a aikata su a cikin sallah
Domin Annabi tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi an tambaye shi game da juyawa a cikin sallah sai yace: "Tsargi ne wanda shaiɗan yake tsargan mutum a cikin sallah" (Bukhari: 751).
Sanya hannu akan cinya, da wasa da yatsu da kuma kakkarya su.