Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Ibadu

Manufan wannan ɓangaren shi ne bayyana asalin ibadu da tabbatar da su, da kuma ƙulla alaka tsakanin ibadah da hukunce-hukuncen ta a cikin Littafin Allah mai girma da kuma sunnar Annabi mai tsarki. Kuma wannan darasin zai tattauna hukunce-hukuncen ibadun da aka kallafawa mutum tare da bayani akansu filla filla kamar yadda suka zo daga Annabi Muhammadu tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, da kuma sahabbanshi gaba ɗaya. 

Yanayin kammala darrusa Ibadu

Maudu'an gefe