Ka ci gaba da karatu

Muna maraba da kai

Dandalin Taa yana ƙoƙarin samar da sabon salon koyan ilimomin Addinin Musulunci, ta hanyar amfani da kayan aikin fasahar zamani a cikin sauƙi kuma mai ƙayatarwa wanda ya dace da mutane masu shekaru daban-daban.

Dandalin Taa yana gabatar da wata hanya mai ma'amala da kuma gasa domin koyon ilimin addinin musulunci a ɓangarorin shi daban-daban, wanda hakan zai sa neman ilimi ya zamto abin jin daɗi.

193,533

Ɗalibi mai rajista

23,117,043

Mai amfana

195

Ƙasa

2,733

Shafin koyon karatu

Manya-manyan maudu'ai

6

Ɓangarorin koyon karatun

Mace Musulma

6 دروس
Shari’ar Musulunci ta zo ne don girmama mata, kuma akwai misalai da yawa a kan haka a cikin littafin Allah...

Iyali Musulma

11 درس
Musulunci ya baiwa iyali lura da cikakkiyar kulawa, kasancewar Shari'a ta ginu ne a kan shiryar da mutane zuwa ga...

Sabon Musulmi

38 درس
Dazaran mutum ya shiga cikin Musulunci, to lalle ya fara wata sabuwar tafiyar wacce ta banbanta da tafiyarshi na...

Dangane da dandalin

  • Kayi zaɓi maudu'an da kake buƙata kuma ka fara karatunka nan take
  • Zaka iya kammala kowana darasi a cikin kasa da minti biyar
  • Ka gwada masaniyarka ta addini a ɓangarori daban-daban
  • Ka tara maki da lambobin yabo domin kayi gasa da wasu masu karatun

Daga Abu Huraira Allah Ya ƙara mishi yarda lalle Manzon Allah (S. A. W) yace: (Duk wanda ya shiga wani tafarki domin neman ilimi, Allah Zai sauƙaƙa mishi hanyar shiga Aljannah