Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Aƙidah

Musulunci Aƙida ne da kuma shari'a, Aƙida kuma ita ce tushen da addini yake ginuwa akan shi, kuma Aƙidar musulunci  Aƙida ce bayyananniya kuma mai sauƙi, wacce take dacewa da lafiyayen hankali da kuma ingantacciyar fiɗira

Yanayin kammala darrusa Aƙidah