Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Sunnar Annabi

Sunnar Annabi (S. A. W) wahayi ne wanda Allah Ya saukar dashi zuwa ga manzon Allah (S. A. W) kuma sunnar Annabi da Alkur'ani mai girma su ne tushen Addinin musulunci da kuna asalinshi, kuma basa rabuwa da juna tamkar yadda kalmar shahada bata rabuwa da juna (wato La'ilaha illallahu Muhammadur rasulullahi), kuma duk wanda baiyi imani da sunnar Annabi ba toh baiyi imani da Alkur'ani ba. 

Yanayin kammala darrusa Sunnar Annabi