Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Mu'amaloli

Hukunce-hukuncen shari'a na aikace waɗanda suke tsara ayyukan mukallafi da kuma alaƙarshi da wasu, ya hada da alaƙar musulmi da wanda ya saɓa mishi ko wanda yake tare da shi a cikin addini, da dokokin ƙasa, da na mutane, da mu'amalolin kuɗaɗe, da alƙawura da kuma wanin haka. 

Yanayin kammala darrusa Mu'amaloli