Ka ci gaba da karatu

Bakayi rajistan shiga ba
Kayi rajista yanzu a cikin dandalin Taa domin ka fara karatu da kuma bibiyan ci gabanka tare da tara maki domin samun damar shiga gasa bayan yin rajistan

Munasabobi

Musulunci cikakken addini ne wanda ya shafi dukkanin ababen alheri ga mutum, kuma shi saƙo ne zuwa dukkanin mutane, a ko ina suke, a kowana lokaci, kuma a kowana zamani, kamar yadda yake cikakke ne kuma gamamme, to kuma ya dace da kowana wuri da kuma kowana zamani, wannan ɓangaren ya shafi wasu mau'du'ai mahimmai waɗanda musulmi yake da buƙatansu a cikin yanayinshi da kuma munasabobinshi daban-daban. 

Yanayin kammala darrusa Munasabobi

Maudu'an gefe